Mahayfa
Appearance
Mahaifa Sashin ƙasan cikin mace inda ake ɗauka da renon ciki har zuwa lokacin hai huwa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Ta samu ciwo a mahaifa.
- Hoton mahaifarta ya nuna ɗa namiji ne.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,202