Jump to content

Mahukunta

Daga Wiktionary

Mahukunta su ne waɗanda suke da haƙƙin hukunta masu laifi ko waɗanda suke yin abunda bai kamata ba.

Misali[gyarawa]

  • Ya gana da mahukunta kotu da neman mafita.