Jump to content

Mai-arziki

Daga Wiktionary

Mai-arziki About this soundMai-arziki  mai wadata ko kuma mai wata muhimmiyar dama da wasu suke buƙata.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ɗan kasuwan kolo mai-arziƙi.
  • Tambai ɗan gwangwani mai-arziƙi ne.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Wealthy

Manazarta

[gyarawa]