Jump to content

Mai-hasashe

Daga Wiktionary

Mai-hasashe About this soundMai-hasashe  dai ya kasance wani Kalmace yana da take nufin mutum mai hangen nesa tun kafin abun ya ƙara so ko ace ya faru zai faɗa wani lokaci abun ya faru wani lokacin kuma yaki faruwa[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mai-hasashen yanayin ruwa

Manazarta

[gyarawa]