Jump to content

Mai-zuwa

Daga Wiktionary

Mai-zuwa About this soundMai- zuwa  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abin da zaizo a gaba.[1]

Suna jam'i.Masu-zuwa

Misalai

[gyarawa]
  • Taron zai gudana ɗaya ga wata mai-zuwa.
  • Talata mai-zuwa zan kammala aikin.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Upcoming

Manazarta

[gyarawa]