Jump to content

Mai surutu

Daga Wiktionary

Mai surutu na nufin mutun mai yawan magana sosae wanda baya gajiya da magana koda yaushe. Ana iya cewa Mai Kauɗi a wata Hausar.

Manazarta

[gyarawa]