Jump to content

Maida

Daga Wiktionary

Maida na nufin dawo da wani abu zuwa wurin da yake ada.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana maida wa mutane kudinsu da network ya rike
  • An maida tallafin Mai da aka cire

Manazarta

[gyarawa]