Jump to content

Maidawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Maidawa na nufin dawo da wani abu zuwa wurin da yake ada.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Za a maidwa mutane kudinsu da network ya rike
  • Za a maidawa Yan Nigeria tallafin Mai da aka cire

Manazarta

[gyarawa]