Jump to content

Maido

Daga Wiktionary

Maido About this soundMaido  na nufin dawo da wani abu zuwa wurin da yake ada.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana maido wa mutane kudinsu da network ya rike
  • An maido da tallafin Mai da aka cire

Manazarta

[gyarawa]