Maigari
Appearance
Maigari Maigari (help·info) Ya kasance wani muƙami ne da sarki ke baiwa mutum domin ya rinƙa kulawa da wan nan yanki ko ƙauyen.[1] [2] [3]
Misali
[gyarawa]- Maigari ya bada umurnin duk wanda yake da dabba ya ɗaure ta domin idan aka kama dabbar da ta shiga gonar mutum to za'a hukunta shi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,49