Maita
Appearance
Maita kalmace ta hausa dake nufin wanda ke amfani da siddabaru wajen kama kurwar dan adam, wanda a turance akafi sani da “witchcraft”. Ana kiran wanda ke yin maita da “maye” ko “mayya” (witch).[1]
Misalai
[gyarawa]- Ana zargin maita ya kashe jaririn
- Maita ke damun tsohuwar
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Witchcraft
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85