Jump to content

Majalisa

Daga Wiktionary

Majalisa wani ƙaton faran/ɗakin yarone, yana dauke da kujeru da tebura,ana gudanar da harkokin majalisa.[1]

Suna

jam'i.Majalissu

misali

[gyarawa]
  • shugaban kasa ya kai ziyara majalisa

manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,00