Majiya
Appearance
Majiya Samfuri:errorSamfuri:Category handler Ta inda wuri, ko abu ko mutun ya samo asali ko ya faro ko ake samun sa. [1] [2]
- Suna jam'i. Majiyoyi
Misalai
[gyarawa]- Na samu labarin daga Majiyar BBC Hausa.
- Majiyan rafin Naija ya samo tushe daga ƙasar Guinea.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Source
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=source