Makama
Appearance
Makama Makama (help·info) Duk wani abu da ake riƙo da shi, ko ace mariƙi kamar na buta, kofi, kwano da makamantarsu. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Makaman butar ya fizge
- Kiyi riƙo da Makaman bokitin ki dauƙi ruwan
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Handle
Makama Samfuri:errorSamfuri:Category handler Mai muƙami a masauratar gargajiya ta Hausawa.[3] [4]
Misalai
[gyarawa]- Makaman fadar Zazzau
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=makama
- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=makama