Jump to content

Makankari

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Makankari duk wani kayan aiki na kicin da ake amfani da shi wajen kankare abinci kamar a tukunya da sauransu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Da makankari na kankare shinkafa da ta ƙone a tukunya.
  • Ta kankare bushashen alkaki da makankari

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85