Make
Appearance
Make Maƙe (help·info)dai kalmace mai harshen damo saboda “Make” yana iya nufin wanda yayi shaye shaye. Maƙesan nan ana iya anfani dashi wajen ace Wani ya boƴe.[1]
Misalai
[gyarawa]- Ƙadangare ya maƙe a bango
- Ta maƙe a lungun ɗaki
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Hide
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86