Jump to content

Makeri

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Makeri About this soundMaƙeri  Ya kasance Ƙwararre wajen haɗa ko gyara abubuwa da ƙarafa, galibi ana amfani da wuta wajen sarrafa ƙarfe.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Maƙeri ya haɗa adda.
  • Naga wuƙa mai kyau a wajen maƙeri.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,254