Jump to content

Mako

Daga Wiktionary

Maƙo About this soundMako  halayya da wasu mutanen kedashi na rashin son kashe Kudikudi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yacika mako, baya iya cima kanshi.

Manazarta

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Hassan ya mako kadangare a jikin bango.

Mako abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine satin da ya riga wuce ko kuma wanda zaizo ko wanda ake ciki.

Misali

[gyarawa]
  • Daurin aure na mako mai zuwa.
  • An daura mani aure makon daya wuce.
  • Daurin aure na cikin wannan makon.