Jump to content

Makulli

Daga Wiktionary
Makulli a jikin kwaso

Hausa

[gyarawa]

Makulli About this soundMakulli  Wani abune da ake amfani dashi waje buɗewa Abu ko ka kulle.[1]

Suna jam'i. Makullai

Misalai

[gyarawa]
  • Na kulle daki na da makulli

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,95