Jump to content

Makwalashe

Daga Wiktionary

Makwalashe Makwalashe wani kayan daɗi ne da dan Adam yake so,idan yana da dan kuɗi sa, kayan makwalashe su hada da: Nama Tsire Ayaba Tuffa Yogart Da sauransu.