Makwarara

Daga Wiktionary

Makwarara wani bututu ne wanda akesakawa a gida domin futan ruwa marakyau. [1][2]

Misalai[gyarawa]

  • Na zubar da ruwa a makwarara
  • Ruwan sama yabi ta Makwarara

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.122. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,124