Jump to content

Mala'ika

Daga Wiktionary

Mala'ika da turanci hakam yana nufin Angel wanda a hausa kuma hakan yana nufin Mala'ika[1] Suna jam'i. Mala'iku

Misalai

[gyarawa]
  • Mala'ikan mutuwa
  • Mutant sunyi imani akwai mala'ika

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 7. ISBN 9 789781691157