Malafa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman malafa ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Malafa babban hulace dake kare kai daga zafin rana ko dan kariya kokon kai daga buguwa watakila idan an fadi.[1]
Aikatau (v)
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): helmet
- Larabci (Arabic): khudha - خوذة
- Faransanci (French): casque
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.