Jump to content

Malalaci

Daga Wiktionary

Malalaci Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin mutun wanda bai san aiki ko yayi amfani da ƙarfi.[1] [2]

Suna jam'i. Malalata

Misalai

[gyarawa]
  • Talle ya cika malalaci sai bacci kawai
  • Malalacin mai gona na taras a lambu

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Lazy

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=malalaci