Malanta
Appearance
Malanta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin mutun masani wanda sana'arsa koyar da ilimi ko ace karantarwa.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Malanta akwai daraja da alkhairi
- Ya gaji malanta daga mahifinsa tsohon malamin jami'a ne
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Teaching profession
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=malanta