Maleji
Appearance
Maleji Samfuri:errorSamfuri:Category handler Maleji wata na'ura ce a gaban ababen hawa da ke nuni da tazaran gudu.[1]
Misalai
[gyarawa]- Maleji ya nuna yayi gudu matuƙa kafin hatsarin
- Yakamata ka gyara malejin babur dinka
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Speedometer
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87