Mali

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

mali Abu ne da ake yinsa da itace da raga ta zare. Ana tsoma shi a cikin ruwa, idan kifaye suka shiga ciki sai a fito da shi a kwashe, masunta suke amfani dashi wurin su.[1][2]

Misali[gyarawa]

  • Bani malina insaka aruwa.
  • Gaskiya malinnan ya lalace.

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.190. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,192