Malkwasa
Appearance
Malƙwasa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin tanƙwara abu kamar rodi, langalanga da makamantarsu.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Bututun mai ɗin ya malƙwasa
- Ta Malƙwasa roba kafin ta sanya a wutar girki
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Bend
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bend