Jump to content

Mallaki

Daga Wiktionary

Mallaki Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin abinda ya kasance na ikon mutun ne shi ke da wuƙa da nama.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Sa'ade ta mallaki gona babba
  • Gwamnatin Najeriya ta mallaki jiragen yaƙi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: possess

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mallaki