Mama

Daga Wiktionary

Mama na nufin uwa wacce tahaifa mutun ita ake kira da mama ko uwa.

MISALI

Hajiya hauwa itace mahaifiyar sulaiman.

FASSARA

Mama(mother).

Manazarta

1 Neil skinner,1965:kamus na Hausa da turanci.ISBN9789781691157.P,111