Mamaki
Appearance
Mamaki Abune da zai samu mutum Babu zato ko Dadi ko na wahala.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Aku mai abun mamaki
- Talle tayi mamakin gani na a gidansu
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Surprise
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.33. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37