Jump to content

Mammatsewa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

mammatsewa karmace dake nufin matsewa amma mai tsanani ko yawa, domin anyi amfani da ɗafi a ƙeyar da goshin kalmar, wacce take fa'idantar da yawaitawa. Sune 'mam' da 'wa'

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Dafatan Kuna faffarkewa dakyau Dan Allah
  • Kusan angama faffarkewa, domin zamu haɗa.