Mance
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Mance kalmar hausa, yanayine na mantuwa.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Yaro yamanta da abun wasansa awaje
- Gabaɗaya na manta dakai awajennan wallahi
ENGLISH
[gyarawa]- Forget
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.32. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37