Manda

Daga Wiktionary

Manda Wani nau'i ne na kanwa wadda ake amfani da ita wurin yin girki.

Karin magana[gyarawa]

Bani gishiri in baka manda