Manja

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

suna[gyarawa]

Manja About this soundManja  Wanda ake sarrafashi daga kwakwa izuwa mai.[1][2]

Misali[gyarawa]

  • zamuje musayo kwakwan manja gobe.
  • miyan indo taji manja sosai da ɗaɗi.

FASSARA[gyarawa]

  • turanci: palm oil.
  • Larabci: زيت النخيل

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.116. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,167