Manjagara
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]manjagara Manjagara (help·info) Wani nau'in kayan aiki ne da mutane ke anfani dashi domin tsaftace mahalli da shi wajen gyaran kwata, ƙarfe ne yana kuma da hannu dogo kasan shi nada hakora.
- Suna
jam'i manjagara.
misali
[gyarawa]- Kaje bayan lungu ka gyara kwata.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): rake
- Faransanci (French): râteau
- Larabci (Arabic): mujrifatan - مجرفة
Manazarta
[gyarawa]- ↑ neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,141