Jump to content

Manomi

Daga Wiktionary

Bayani

[gyarawa]

Manomi mutum ne da yakenoma hatsi ko kiwon dabbobi domin jama'a su'amfana.[1][2]

Suna jam'i. Manoma

Misalai

[gyarawa]
  • munje gona koyan noma awajen manomi
  • gwamnati ta rabama manoma gonaki dan samarda hatsi akasa

Fassara

[gyarawa]
  • English, Turanci: Fermer

Manazarta

[gyarawa]
  1. ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.37. ISBN 9789781601157.
  2. ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,39