Jump to content

Manta

Daga Wiktionary

Manta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Rashin tuna wani al’amari, ko abu da ya faru, ko kuma yadda ake yin wani abu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara basu manta abin daya faru dasu ba.
  • Na manta da ma’anar kalmar gaba daya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Forget
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=forget