Jump to content

Manzon Allah

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Wakilin Suna

[gyarawa]

Manzon Allah shine wanda Akaiwa wahayin Shari'a sabuwa aka umurceshi da isar da ita, Dukkan manzo Annabi ne amma ba dukkan Annabine manzoba.

Misali

[gyarawa]
  • Dole ne kowa yabi Manzon Allah.
  • Munyi imani da Manzon Allah

fassara

  • Larabci: رسول ألله
  • Turanci: messenger

Manazarta

[gyarawa]