Jump to content

Mara tsafta

Daga Wiktionary

Mara tsafta na nufin kazami mai zama da datti da kazanta.

Misali[gyarawa]

  • Hafsat kazamiya ce bata wanke kayanta.
  • Isah ya saka takalmi mai datti.