Jump to content

Maradi

Daga Wiktionary

Maradi About this soundmaradi  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abin da mutum yake buƙata[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Maradi na in kai gida gobe.
  • Tana da maradin siyawa babarta mota.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Wish,desire''

Manazarta

[gyarawa]