Jump to content

Marainiya

Daga Wiktionary

HAUSA

[gyarawa]

FASSARA

[gyarawa]

Marainiya macane da batada uwa ko uba itace marainiya. [1][2]

suna jam'i marayu.

MISALI

[gyarawa]
  • wannan yarinyar maraini yace batada iyaye.
  • hm rufamin asiri ban shirya zama marainiya ba.


ENGLISH

[gyarawa]

Feminine

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.104. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107