Jump to content

Marasa-rinjaye

Daga Wiktionary

Marasa-rinjaye About this soundMarasa-rinjaye  Kalamar tana nufin wanda basu da yawa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Harsuna marasa-rinjaye
  • Shugaban marasa-rinjaye a majalisar dokoki.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Minority

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,172