Marga
Appearance
Marga Lua error in Module:debug at line 307: Audio file "Marga.ogg" not found.
Samfuri:Category handler Wata irin shuka dake kawata muhalli mai fure masu kyawu, anfi saninta da gama-fada.
[1]
Misalai
[gyarawa]- Sarki ya dasa marga a muhallin fadarsa baki daya
- Fure na marga na sanya a lambu ta
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Cassia tree
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88