Mari

Daga Wiktionary

Mari na nufin duka da tafin hannu.

MISALI

Aliyu ya Mari kanwarsa.

Gaura mata mari.

FASSARA

Mari(slap).