Jump to content

Mariki

Daga Wiktionary

Mariki Samfuri:errorSamfuri:Category handler Wanda doka ta baiwa dama da hurumin kula da wanda bai kai ya kula da kansa ba,kamar yara da iyayensu sun rasu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Kawu na ya tsaye a matsayin mariki na
  • Larai tana amatsayin mariki na marayu hamsin da ke karkashin gidauniyarta

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Guardian

Mariki Samfuri:errorSamfuri:Category handler Sashe na abu da akayi don samun saukin rikewa,dauka ko budewa.[2]

Misalai

[gyarawa]
  • Marikin jika ta na fata ce
  • Na samu saukin rike akwati saboda akwai mariki

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88
  2. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88