Maris

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

maris dayane daga cikin jerin sunayen watannin, kuma shine wata na uku a kalanda Bature.

Misali[gyarawa]

  • Dauda yace gaya mai idan watn Maris yayi.
  • Tarasulu sai watan Maris zata dawo.

fassara

  • Turanci: March
  • Larabci: مريس