Jump to content

Marka

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

f

  1. Lokacin da ake tsaka da yin ruwan sama kowacce rana. [1] tsakiyar damina lokacin da aka fi labta ruwa. 'Ana dai shan dage gasar wasannin kwallon ne, sakamakon yanayin marka-markar ruwan saman da ke shafar harkokin gudanar da wasan. [1]
  2. wata sarauta a Daura. sunan mace da ake laƙabawa 'ya'yan sarauta a Daura. a royal label used in Daura.

Wakilin suna

[gyarawa]

Marka

  1. sunan da akan kira yarinyar da aka haife ta lokacin marka.
  1. (Bargery, 1957, I, P- 774)