Jump to content

Markada

Daga Wiktionary

Markada Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin sanya abu ya zamanto kananu ya zama ya nike zuwa gari ta hanyar amfani da abu mai karfi ana nikawa a kasa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Rabi ta Markada gero da dutse
  • Waken suyan ya markada a Kasa

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Grind

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88