Jump to content

Marmari

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Marmari sha'awar ci ko Shan wani abu. [1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ina marmarin shan kankana ko Ina marmarin cin tuwo

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.49. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,55